Bakonmu A Yau

Farfesa Abdullahi Zuru kan martanin ƙasashe bayan hukucin ICC na kama Netanyahu

Informações:

Sinopsis

Ana ci gaba da samun martani daban daban dangane da umarnin kotun duniya ta ICC na bada sammacin kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaronsa Yoav Gallant da kuma shugaban Hamas Mohammed Deir saboda aikata laifuffukan yaki. Yayin da wasu ke murna da matakin, wasu kuma irinsu Amurka na watsi da shi. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar shari'a Farfesa AShehu Abdullahi zuru, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Compartir