Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Kan yadda 'yan bindiga suka kone amfanin gonar da aka girbe a arewacin Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:34
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A Najeriya a yayin da aka fara girbin amfanin gona, rahotanni daga sassan ƙasar sun bayyana yadda hukumomi, kamfanoni da ɗaiɗaikun mutane ke sayen ɗimbim hatsi su na tarawa, lamarin da ya haddasa tsadar su jim kaɗan bayan da farashi ya fara saukowa. A cewar masu lura da al’amura, wannan lamari zai ta’azzara tsadar kyayyakin abinci, ganin ayyukan ƴan bindiga su ka hana al’ummomi da dama yin noma.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Únete Ahora
- Acceso ilimitado a todo el contenido de la plataforma.
- Más de 30 mil títulos, incluidos audiolibros, podcasts, series y documentales.
- Narración de audiolibros por profesionales, incluidos actores, locutores e incluso los propios autores.
Prueba ahora
Firma sin compromiso. Cancele cuando quiera.