Shirye-shiryen Matasa | Deutsche Welle

Dandalin Matasa:Najeriya matasa da zabe

Informações:

Sinopsis

A Najeriya matasa da dama na fatan samun sauyi a zaben shekara ta 2023 domin samun guraben ayyukan yi, daf da lokacin da ake shirin zabubuka a kasar.